User:Abuju1

From Meta, a Wikimedia project coordination wiki

Muazu Abu Juwairiyya Hadejia, an haife shi a garin Hadejia jihar Jigawa shekarar 1983, kuma ya kasance dan jarida ma'aikaci a gidan radiyon jihar Jigawa dake Dutse, bayan shafe tsawon shekaru a matsayin malamin makaranta, marubucin litattafan hausa, sannan ya kasance dan kasuwa.